Zabura 117:1-2

Biblica Open Hausa Contemporary Bible (BSRK)

1Yabi Ubangiji, dukanku al’umma; ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.

2Gama ƙaunarsa da girma take gare mu, amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada. Yabi Ubangiji.